Shin Molewar Kan Jarirai Laifin Ungozoma ne?
Sau da yawa a kan ji mutane idan suka ga yaron da kansa ya ɗan mole ko ya taɓe a gefe daya ko ya dan yi ƙeya cewa wai laifin ungozoman sa ce...
Rhesus Incompatibility: Yadda Rashin Sanin Blood Group Na Ma'aurata Ke Haddasa Matsalar Haihuwa da Mutuwar Jarirai
Idan ka tashi Aure kar kace kai lallai iya Genotype da HIV zaku yi, yanada matukar muhimmanci kuyi duk wani pre-marital test wanda ya kamata...
Canker Sore (Gyambon Baki): Cikakken Bayani Kan Dalilai, Alamomi, Yaduwa da Hanyoyin Magani
Canker sore – wanda ake kira gyambon baki – wata ƙaramar kurji ce mai zafi da take fitowa a cikin baki. Yawanci tana fara bayyana ne da ɗan ...
Yadda ake Kula da Jikin Mace Bayan Haihuwa
Haihuwa wata abu ce da take barin alamomi a jikin mace. Ko da kuwa mace ta haihu da kanta (wanda ana iya samun dinki ko tsagewa) ko kuma ta ...
Shan Nono Da Ciki: Shin akwai matsala mace ta cigaba da shayarwa bayan ta samu ciki?
Aslm shin dr mace na iya ci gaba da shayar da jaririn ta bayan tabbatar da samuwar juna biyu gareta Amsa Mutane da yawa sun yi imanin cewa s...